Tehran (IQNA) A jiya ne Aviv Kukhawi ya isa Bahrain a karon farko a wata ziyarar bazata inda ya gana da jami'an Bahrain da kuma kwamandan rundunar sojin Amurka ta biyar.
Lambar Labari: 3487033 Ranar Watsawa : 2022/03/10
Bangaren kasa da kasa, A cikin wani bayanin da ta fitar, cibiyar da ke sanya ido kan harkokin tsaro a nahiyar turai ta zargi Amurka taimaka ma 'yan ta'addan Daesh.
Lambar Labari: 3482793 Ranar Watsawa : 2018/06/28